Surorin kur’ani (74)
Wannan duniyar wata hanya ce da muhalli don isa wata duniyar da ke jiran mutane. Duniya ta ginu ne da ayyuka da halayen mutane, kuma a kan haka ne mutane suka kasu kashi biyu, mutanen kirki da mugaye, matsayinsu ma ya bambanta.
Lambar Labari: 3489082 Ranar Watsawa : 2023/05/03
Tehran (IQNA) karatun ayoyin farko na suratul balad daga manyan makaranta kur’ani.
Lambar Labari: 3485304 Ranar Watsawa : 2020/10/25